Koyi digital skills da harshen Hausa don dogaro-da-kai

Flowdiary makarantar yanar gizo ce da ke koyar da digital skills da harshen Hausa don matasa su samu abun dogaro-da-kai.

Get Started Log In

Our Courses

Android Development For Beginn...

Koyon yadda ake gina application na wayar Android a matakin 'yan koyo (beginners...

₦1,700
Android Development For Interm...

Koyon yadda ake gina application din wayar Android a matakin matsakaita (Interme...

₦2,000
Cryptocurrency For Beginners

Koyi yadda za ka kware a harkar kasuwancin crypto da dabarun samun shiga a harka...

₦1,900
Cyber Security For Beginners

Koyon tsaron na'ura da yanar gizo, inda za ka koyi yadda za ka kare kanka daga m...

₦1,500
Smartphone Graphic Design

Ilimin iya hada hoto da editing dinsa da sauran duk abun da suka shafi wannan ba...

₦1,800
Web Development For Beginners

Koyi yadda ake coding don gina shafin yanar gizo ta hanyar amfani da programming...

₦1,500
Web Development For Intermedia...

Ilimin gina cikakken shafin yanar gizo ta hanyar amfani da PHP da SQL a matakin ...

₦2,000
Wordpress Development

Yadda za ka iya gina shafin yanar gizo (website ko blog) mai kyau ba tare da amf...

₦1,700
Database Management: SQL and A...

Yadda ake aiki da rumbun bayanai wato Database ta hanyar amfani da SQL da kuma M...

₦1,000
Bug Hunting For Beginners

Koyon yadda ake gano bugs da security vulnerabilities a cikin app ko website a m...

₦1,500
Bug Hunting For Intermediates

Koyon yadda ake gano bugs da security vulnerabilities a cikin app ko website a m...

₦1,700
Blogging and Digital Journalis...

Koyi yadda ake gina blog - wato shafin yanar gizo, da fadada shi, da yadda ake S...

₦1,750
Introduction to Digital Market...

Ilimin sanin muhimman hanyoyin da ake amfani da su don tallata kasuwanci ko hajo...

₦1,000
Computer Basics and Microsoft ...

Yadda za ka koyi yadda ake sarrafa computer da amfani da Microsoft Office irin s...

₦1,500
Networking and Internet Basics

Ilimin koyon muhimman abubuwa dangane da networking da kuma shiga internet. Waya...

₦1,000
General Internet Entrepreneurs...

This free course is designed to teach every Flowdiary user the benefits of inter...

₦0
Social Media Marketing

Wannan course ne wanda zai koya maka dabarun tallata hajoji a dandulan sada zumu...

₦1,700
Social Media Management

Koyi yadda ake managing social media accounts irin su Facebook, Twitter, Telegra...

₦1,600
Facebook Mastery: Marketing & ...

A nan za ka koyi dabarun tallata hajoji a dandalin sada zumunta na Facebook da y...

₦1,500
Email Marketing for Online Bus...

Wata babbar hanyar tallata hajoji a yanar gizo ita ce tura wa customers sakonnin...

₦1,150
Dropshipping and Online Arbitr...

Dropshipping shi ne yadda ake sayo kaya daga kasashen waje sannan a sayar da su ...

₦1,000
WhatsApp Marketing for Sales I...

Ilimin sanin dabarun da ake amfani da su don tallata hajoji a dandalin WhatsApp ...

₦1,000
Introduction to Content Market...

Content marketing wata hanya ce da ake amfani da ita don fadada hajoji a yanar g...

₦750
Introduction to Video Marketin...

Wannan yana daga sashen Content Marketing wanda yake nuna mana yadda za mu talla...

₦600
Search Engine Optimization

Koyi muhimman abubuwa dangane da SEO da yadda ake saita shi a shafin yanar gizo ...

₦1,000
Content Creation 101: A Beginn...

Koyi yadda za ka yi creating content irin su video, audio, article don zama cont...

₦1,500
Smartphone Video Editing

Koyi yadda za ka yi editing video da wayarka ta hannu cikin sauki da kuma yadda ...

₦1,300
Ultimate Affiliate Marketing T...

limin sanin dabarun fara kasuwancin kamasho wato affiliate marketing da yadda za...

₦1,600
E-Commerce 101: Mastering Onli...

Wannan course zai koya maka yadda ake online business, da dabarun farawa, da muh...

₦1,600
Mini Importation From China

Wannan course ne wanda yake bayanin yadda ake sayo kaya daga kasar China har zuw...

₦1,700
Amazon KDP: An Ultimate Guide

Wannan course ne wanda yake koyar da yadda ake bude Amazon KDP da yadda ake samu...

₦1,800
Video Creation: 3D and Whitebo...

Ilimin iya hada video mai motsi da wayarka ta Android. Za ka iya kirkira videos ...

₦1,000
Video Invitation Artwork

Ilimin iya hada invitation video mai motsi da wayarka ta Android. Za ka iya kirk...

₦1,000
Forex Trading for Beginners

Koyi yadda ake kasuwancin forex da dabarun samun shiga a harkar. Yadda ake bude ...

₦2,000
Professional UI/UX Design

Yadda za ka koyi creative designs masu kayatarwa kamar su hotuna da kuma tsara f...

₦1,800
Smartphone Video Ads Creation

Koyi yadda za ka video ads kala-kala a wayarka cikin. Irin su clips-based, 3D ex...

₦1,250
Copywriting 101: An Ultimate W...

Yadda ake tsara rubutun tallace-tallace irin su sales letter, email campaigns, d...

₦1,000
Advanced Web Development

Matakin wadanda suke son kwarewa a ginda shafin yanar gizo. Duk wanda ya karanci...

₦2,400
Social Media Monetization Mast...

Kana amfani da dandalin sada zumunta kamar su Facebook, TikTok, Telegram, Instag...

₦2,000
Computer and Smartphone Animat...

A wannan course din za ka koyi yadda ake kirkira animation kala-kala da computer...

₦1,900

Wacce tambaya kuke son yi?

Flowdiary makarantar yanar gizo ce da take koyar da digital skills da harshen Hausa don dogaro da kai
An bude Flowdiary ne don taimaka wa matasa don koyon digital skills don dogaro da kai da harshen Hausa don fahimtar karatun cikin sauki
Da farko ka sauke android application dinmu a Play Store mai suna Flowdiary ko kuma ziyartar shafinmu. Abu na biyu shi ne yin register, sannan sai ka shiga course din da kake so ka biya kudi nan take ka fara karatu
Eh, kwarai kuwam kowa ma zai iya yin karatu a Flowdiary - maza da mata, yara da manya
Eh, kwarai kuwa, ana bayar da certificate ga duk wanda ya kammala karatu a course dinsa
Binciko wasu...